Latest
Tsohon shugaban kasa, Ibrahim Badamasi Babangida ya yi magana kan zaben 1993 da ya rusa. Ya ce Abiola ne ya lashe zaben. IBB ya yabi Buhari kan karrama Abiola.
Shugabanni sun hallara a Abuja don kaddamar da littafin IBB. Obasanjo zai jagoranci taron, Tinubu babban bako ne, yayin da Osinbajo zai nazarci littafin.
Rahotanni sun tabbatar da cewa rikici ya barke a majalisar dattawa yayin da aka matsar da kujerar Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, amma ta ki amincewa.
Gwamnan jihar Ogun, Prince Dapo Abidoun ya miƙa sakon ta'aziyya ga iyalan marigayi Sanata Ayodeji Otegbola, wanda Allah ya yi wa rasuwa ranar Litinin.
Rundunar 'yan sanda ta gurfanar dashahararren mawaki, Habeeb Okikiola Olalomi, wanda aka fi sani da Portable, a kotun majistare da ke Isabo, Abeokuta, Ogun.
Jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta gana da ministan tsaro, Bello Matawalle da ministan yada labarai, Mohammed Idris a kan shirin baje kolin al'adun Arewa a Abuja.
Wani dan majalisar Sokoto, Hon. Aminu Boza ya ce an gano rikakken dan ta'adda, Bello Turji a gabashin jihar, inda ake zargin ya kakaba harajin ₦25m kan wasu kauyuka.
Valentine Ozigbo ya koma APC daga LP, yana neman takarar gwamna a Anambra. Bashir Ahmad ya ce jam’iyyun adawa za su rushe kafin nan da babban zaben 2027.
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta ware N33.45bn domin gudanar da wasu muhimman ayyukan ci gaba ga al'umma a faɗin jihar.
Masu zafi
Samu kari