Latest
'Yan sanda sun hallaka wani matashin dalibi da suke zargin yana da hannu a kai wa 'yan ta'adda bayanan sirri a wasu yankunan jihar Katsina da ke Arewa masu Yamma.
Sanata Ned Nwoko daga jihar Delta ya yi biris da tayin da Gwamna Sheriff Oborevwori ya yi masa na mota kirar Land Cruiser sa kuma N10m duk wata bayan komawa APC.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, IBB ya bayyana dalilin da yasa ya kara Babangida a sunansa, saboda ana yi masa kallon Ba-Yarbe. Ya bayyana abin da ke ransa.
MURIC ta bayyana rashin jin dadi kan yadda tsohon shugaban kasa IBB ya bayyana cewa ba laifinsa bane rushe zaben 1993 da Abiola ya lashe a shekarar.
Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa babu wani ɗan Arewa mai hankali da zai mara wa APC baya a zaɓen 2027. Yusuf Dingyadi, ya ce ‘yan majalisar PDP sun fi na APC aiki.
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, IBB ya bayyana yadda ya hadu da matarsa da irin tasirin da ta ke da shi a rayuwarsa da yadda ta Muslunta kawai.
Rikicin kabilanci tsakanin mazauna garuruwan Gbelemonti da Maidoti a jihar Edo ya jawo mutuwar mutane 7, tare da jikkata 6. ‘Yan sanda da sojoji sun dakile lamarin.
Daya daga cikin sababbin Ministoci da aka rantsar, Yusuf Ata ya yi barazanar ficewa daga APC idan har aka bar Abdullahi Abbas a matsayin shugabanta a Kano.
Rundunar 'yan sanda sanda ta kama Alhassan Isa da ake zargi da satar mota a Jigawa, kuma ya amsa laifinsa, yayin da ake shirin gurfanar da shi gaban kotu.
Masu zafi
Samu kari