Latest
Tsohon shugaban kasa, Ibrahim Badamasi Babangida ya fitar da muhimman bayanai a kan abubuwan da suka jawo aka kashe Janar Murtala Muhammad a 1976.
Sakataren gwamnatin tarayya, Sanata George Akume ya bayyaka cewa ya kamata Arewa ta mutunta tsarin karɓa-karɓa a zaben shugaban ƙasar da ke tafe a 2027.
Sheikh Usman Muhammad Al-Juzuri ya ambaci wasu ayyukan alheri da ya kamata kowane Musulmi ya yi a Ramadan. Ya ambaci Karatun Kur'ani, ciyar da mai azumi.
Gwamnati za ta zuba Naira tiriliyan 1 don inganta asibitocin PHC, daukar ma’aikata, rage mutuwar mata da jarirai, da shawo kan cututtuka kamar shan inna.
Sakataren APC na kasa ya ce ba gaskiya kan cewa Bola Tinubu zai sauke Ganduje daga shugabancin APC yayin da za a yi taron NEC a Abuja ranar Laraba.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega ya koka kan yadda dimokuradiyya ke ja da baya a yankin Afrika ta Yamma.
Ana shirin fara azumin 2025 kayan abinci sun yi sauki a kasuwanni Kano, Niger Taraba da jihohin Arewa. Farashin gero, wake, masara, shinkafa da dawa sun karye.
Dakarun sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga biyu, sun kama wasu a Filato, tare da ceto wata mata da ‘yarta ba tare da sun ji rauni ba. Ana ci gaba da kai samame.
An shirya gudanar da NEC na APC yau a Abuja. Ganduje ne ke jagoranta, yayin da ake sa ran Tinubu zai yi jawabi kan ci gaban jam’iyya da shirin mulkinsa.
Masu zafi
Samu kari