Latest
Daya daga cikin sababbin Ministoci da aka rantsar, Yusuf Ata ya yi barazanar ficewa daga APC idan har aka bar Abdullahi Abbas a matsayin shugabanta a Kano.
Rundunar 'yan sanda sanda ta kama Alhassan Isa da ake zargi da satar mota a Jigawa, kuma ya amsa laifinsa, yayin da ake shirin gurfanar da shi gaban kotu.
'Yan bindiga sun harbi fasto tare da sace mutum 6 a wata cocin jihar Delta. Masu garkuwa ba su tuntubi kowa ba, amma jami’an tsaro na kokarin ceto su.
Rashin gayyatar Abba Kabir ko Rabiu Kwankwaso da Kawu Sumaila ya yi zuwa bikin auren 'ya'yansa ya bar baya da kura inda yan NNPP ke zargin zai iya komawa APC.
Rundunar 'yan sanda ta ayyana Hafsat Kabir da Baba Sule a matsayin wadanda ake nema ruwa a jallo. 'Yan kasa na iya cafke su tare da mika su ga hukuma mafi kusa.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu da ake zargi da garkuwa da mutane sun sace wata mata mai shekaru 60, Talatu Ali, a Asibitin Dawanau da ke Kano.
An yada wani faifan bidiyo da aka gano marigayi Sanata Lawal Yahaya Gumau yana fadin ya kusa mutuwa makwanni kafin sanar da rasuwarsa a jiya Asabar.
Sanata Lawal Usman ya ware N500m don tallafawa Musulmai a Ramadan, tare da kira ga ‘yan kasuwa su rage farashin kayan abinci domin saukaka wahala.
An ta hasashen ficewarsa daga APC, tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya sake yin magana kan zaben 2027 da kuma hanyar ceto Najeriya daga halin da take ciki.
Masu zafi
Samu kari