Latest
APC a Kano ta fada sabon bullar sabon rikici bayan an samu baraka a tsakanin shugaban jam'iyyar, Abdullahi Abbas da karamin ministan gidaje, Yusuf Abdullahi Ata.
Ministan gidaje da raya birane, Abdullahi Ata ya yi karin haske kan cewa ya yi barazanar fita daga APC idan ba a sauke shugaban jam'iyyar a jihar Kano ba.
Shigar Nasir El-Rufa'i ya fara jawo rudani a siyasar kasar nan. APC ta zargi El-Rufa'i da juwa baya saboda rasa mukami. Jam'iyyar PDP ta ce tana maraba da El-Rufa'i.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan bindiga masu yawa a jihar Zamfara. Sojojin na rundunar Operation Fansan Yamma sun kwato dabbobi.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya nuna cewa wasu manyan jiga-jigan jam'iyyar NNPP mai mulki a Kano na shirin komawa APC.
Ministan tsaro a Najeriya, Muhammed Badaru Abubakar, ya magantu kan matsalar ta'addanci a Arewacin kasar inda ya ce a yanzu tsaro ya inganta a yankin.
'Yan sanda sun hallaka wani matashin dalibi da suke zargin yana da hannu a kai wa 'yan ta'adda bayanan sirri a wasu yankunan jihar Katsina da ke Arewa masu Yamma.
Sanata Ned Nwoko daga jihar Delta ya yi biris da tayin da Gwamna Sheriff Oborevwori ya yi masa na mota kirar Land Cruiser sa kuma N10m duk wata bayan komawa APC.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, IBB ya bayyana dalilin da yasa ya kara Babangida a sunansa, saboda ana yi masa kallon Ba-Yarbe. Ya bayyana abin da ke ransa.
Masu zafi
Samu kari