Latest
Wata Ya Sameer Salihu a jihar Kebbi ta fara gyaran hanyar Kampani a ƙaramar hukumar Argungu don sauƙaƙa wa matafiya bayan ruwan sama ya lalata hanyar.
Tsohon gwamnan jihar Ƙaduna, Malam Nasiru El-rufai ya bayyaka cewa zai so a samu wani ɗan Kudu ya maye gurbin Bola Tinubu a zaben shugaban ƙasar 2027.
Wani jigo a jam'iyyar APC a jihar Neja, Jonathan Vatsa, ya yi magana kan dalilin rashin ganin Muhammadu Buhari a wajen tarom kaddamar da littafin Janar IBB.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya bayyana cewa Bola Ahmed Tinubu ne ya canza ra'ayi kan naɗa shi minista amma ba babu laifin Majalisa.
Gwamnatin Najeriya za ta yi kidayar jama’a da gidaje ta amfani da fasahar zamani, inda NPC ke shirin nemi tallafi daga abokan hulɗa don kammala aikin.
Ministan ayyuka, Injiniya Dave Umahi ya bayyana cewa ba makawa sai shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya samu nasara a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Sanata Nwoko ya fice daga PDP zuwa APC, lamarin da ya jawo aka bukaci kotu ta kwace kujerarsa, sannan ta umarci INEC ta gudanar da sabon zaɓe cikin kwanaki 60.
Dan majalisa mai wakiltar Rano, Kibiya da Bunkure a majalisar wakilai, Kabiru Alhassan Rurum ya yi watsi da dakatarwar da aka yi masa daga jam'iyyar NNPP.
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Edo a inuwar jam'iyyar LP, Olumide zakpata ya sanar da rasuwar mahifinsa da kuma kawunsa, ya ce rashinsu ya jijjiga shi.
Masu zafi
Samu kari