Latest
Bayan kalaman Nasir El-Rufai kan hana shi mukamin Minista a gwamnatin Bola Tinubu, hadimin shugaban ya mayar da martani inda ya ke ba tsohon gwamnan shawara.
Ministan noma da samar da abinci, Sanata Abubakar Kyari ya ce rukunin farko na motocin noma sun iso Najeriya. an bayyana yadda za a raba motocin a kasar nan.
Nasir El-Rufai, tsohon gwamnan jihar Kaduna, ya bayyana dalilin da ya sa ba zai koma PDP ba duk da sabanin da ke tsakaninsa da APC. Ya kafa sharadin barin APC.
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar dan kwallon Najeriya, Abubakar Lawal, wanda aka ce ya fado daga bene na uku a birnin Kampala da ke kasar Uganda.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa’i, ya zargi tsofaffin abokansa da hada baki wajen kokarin kawo karshen tasirin siyasarsa a Kaduna gabanin zaben 2027.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ce za a sha wahalar tallata Bola Tinubu a Arewacin Najeriya a 2027. Ya ce ana gani kamar komai na tafiya amma ba haka ba ne
Yan Majalisa 4 da jam'iyyar NNPP ta ce ta dakatar da su a Kano sun yi martani mai zafi, sun ce Kwankwaso ke juya komai a jam'iyyar kamar wata kadararsa.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El–Rufa'i ya ce zai ci gaba da zama dan siyasa har karshen rayuwarsa, amma wannan ba ya nufin yana da muradin tsayawa takara.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya yi magana game da biyan haraji a Najeriya inda ya ba da shawarwari yan kasa su dage da ba da tasu gudunmawa.
Masu zafi
Samu kari