Latest
Wani kusa a APC a Kudu maso Kudu, Israel Sunny-Goli ya bukaci El-Rufa'i ya hakura da maganar hadaka har sai 2031 bayan Bola Tinubu ya gama mulkin Najeriya.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hare-haren ta'addanci a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun kashe mutane tare da yin awon gaba da bayin Allah zuwa cikin daji.
Babbar kotun tarayya mai zama a Gusau ya dawo da Hon. Aliyu Ango Kagara kan kujerarss ta ɗan Majalisar dokokin jihar Zamfara mai wakiltar Talata Mafara ta Kudu.
Malamin Musulunci a Najeriya, Sheikh Bello Yabo ya caccaki wasu yaran yan siyasa a jihar Sokoto da ke cewa ya yi mugun karshe ko kuma tsufa ta yi gardama.
An zabi shugaban sojojin saman Najeriya CAS Hassan Abubakar domin rike shugabancin sojojin saman Afrika. Za a gudanar da taron sojojin saman Afrika a Najeriya.
Rundunar 'yan sanda ta kama wani Gbolahan Adebayo bisa zargin kashe budurwarsa da duka a Legas. An dauki gawarta zuwa asibiti domin gudanar da bincike.
Rundunar 'yan sanda ta ce an sace wani basarake bayan sace shi a jihar Kaduna. An samu sarkin da harbin bindiga bayan an yasar ga gawarsa a bayan gari.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa ta samar da kayayyaki kuma za ta ci gaɓ da tallafawa jami'an tsaro domin magance duk wata matsalar tsaro.
Gwamnatin jihar Sakkwato ta bayyana shirin da ta yi wa malaman jihar daga kan limamai, mataimakansu, ladanai da sauran kungiyoyin addini da watan Ramadan
Masu zafi
Samu kari