Latest
‘Yan sandan jihar Imo sun kama masu safarar yara, inda suka ki karbar cin hancin N1m, kuma suna ci gaba da bincike kan wata babbar cibiyar safarar yara.
Hukumar Hisbah ta cafke wasu matasa da ake zargi da rashin yin azumi a ranar farko ta watan Ramadan. Jami'an hukumar sun kuma kama masu askin banza.
Makinde ya jajanta wa iyalan Sarkin Sasa, yana mai cewa rasuwarsa babban rashi ne ga al’ummar Hausa/Fulani, ya kuma yi masa addu’ar samun Aljanna Firdausi.
Wata coci a jihar Kaduna ta tuna da al'ummar musulmai yayin da suka fara azumin watan Ramadan. Cocin ta raba kayayyakin abinci ga mutane mabukata.
Dalibar Jami'ar Tarayya ta Gusau a jihar Zamfara mai suna Zarah Abubakar Shehu, mai shekaru 21 ta mutu bayan an biya fansa har N10m da wasu kayayyaki.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya aika da sakon taya al'ummar musulmi murnar shigowar watan Ramadan. Ya bukaci a dage wajen yin ibada.
‘Yan bindiga sun sace dalibai hudu a jami'ar FUDMA da ke jihar Katsina, yayin da aka ce wasu mahara sun kashe mutane 10 a wurin hakar ma’adinai a Neja,
Wani abin bakin ciki ya afku a jihar Bauchi yayin da jami'an ‘yan sanda a jihar suka kama wani mutum mai shekaru 50, Alhaji Nuru Isah, bisa zargin kisan matarsa.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun badda kama sun sace bayin Allah a jihar Neja da ke yankin Arewacin Najeriya. 'Yan bindigan sun zo sanye da kayan jami'an EFCC.
Masu zafi
Samu kari