Latest
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kogi, Chief Patrick Adaba, ya rasu yana da shekaru 79 a ranar Lahadi a Abuja, bayan fama da gajeriyar rashin lafiya.
Gwamnatin Bola Tinubu ta amince da samar da motoci masu aiki da wutar lantarki 10,000 a wasu Arewa maso Gabas. Za a samar da wuraren cajin motocin.
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta bayyana cewa ta kwato kudade mafi yawa a shekarar 2024 daga hannun barayin da suka sace kudin gwamnati.
Wasu daga cikin manyan mata 'yan siyasa a Najeriya da aka yi zaton za su mara wa Natasha Akpoti Uduaghan baya sun nuna ba su tare da ita kan dambarwarta da majalisa.
An fara yakin neman zaben shugaba Bola Tinubu domin tazarce a jihohin Arewa. Jiga jigan APC sun fara kamfen a jihohin Arewa da suka hada da Kaduna da Kebbi.
Wasu mutanen kananan hukumomi uku na jihar Katsina sun shiga yarjejeniyar yin sulhu da 'yan bindigan da suka addabe su. Sun fara ganin sabon sauyi.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ziyarci Atiku Abubakar a gidansa yayin buda baki a Ramadan din 2025. 'Yan Najeriya sun bayyana ra'ayoyi kan 2027
Malaman cocin Katolika sun bukaci gwamnati da ta mayar da hankali kan rage wahalar tattalin arziki da samar da tsaro don kare rayuka da dukiyoyin ‘yan kasa.
Wani jirgin kasa ya kusa yin ajalin wani dan kasar Peru yayin da ya kwanta a layin bayan ya kwankwadi barasa ya kwanta narci kansa na kan layin dogo.
Masu zafi
Samu kari