Latest
Yan bindigar da suka yi garkuwa da ma'aikata kwararrun masu binciken ƙasa a jihar Ondo sun sake su bayan an lale masu Naira miliyan 20 a matsayin kuɗin fansa.
Bayan alaƙa ta yi tsami tsakanin Nasir El-Rufai da gwamnatin Bola Tinubu da APC, tsohon gwamnan ya tattara komatsansa zuwa jam'iyyar adawa da SDP.
Tsohon gwamnan Rivers, Nyesom Wike ya yi magana kan rigimar siyasa inda ya ce idan Gwamna Fubara ya aikata laifi, majalisa ta tsige shi, domin ba laifi ba ne.
Kungiyar 'yan majalisu ta duniya ta bayyana cewa za ta ji bangaren Godswill Akpabio a kan zargin da Natasha Akpoti ta shigar na dakatar da ita ba bisa ka'ida ba.
Rikicin shugabanci ya kunno kai a cikin jam'iyyar SDP a jihar Kogi bayan sauya shekar Nasir El-Rufa'i. Shugaban jam'iyyar ya bukaci taimakon INEC da SSS.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar dakile wani mummunan harin da 'yan bindiga suka kai a jihar Zamfara. Sojojin sun hallaka miyagu masu tarin yawa.
Majalisa ta 10 ta fuskanci kalubale da dama ciki har rashin jituwa tsakanin wasu Sanatoci da suka hada da Ali Ndume, Natasha da Sanata Abdul Ningi
Jagora a jam'iyyar APC reshen jihar Kano, Musa Iliyasu Kwankwas ya shawarci jam'iyyar a kan yadda za a sasanta rikicin da ake fuskanta bayan ficewar Nasir El-Rufa'i.
Jami'an ƴan sanda sun garƙame kofa yare da hana ayarin motocin Gwamna Siminalayi Fubara shiga zauren Majalisar dokokin jihar Ribas, sun faɗi dalilinsu.
Masu zafi
Samu kari