Latest
Tsohon minista, Rotimi Amaechi ya ce dokar ta-baci da Bola Tinubu ya kafa a Rivers yunkuri ne na tsoratar da gwamnonin da ba za su mara masa baya ba a 2027.
Kungiyar sanatocin Arewa karkashin Sanata Abdul'aziz Yar'adua ta yi Allah wadai da mummunan kisan da aka yi wa ƴan Arewa a jihar Edo, sun nemi adalci.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi, ya yi zargin cewa rikicin da ke tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara da Nyesom yana faruwa ne saboda kudi.
Malamin Musulunci, marigayi Dr Ahmad Bamba BUK ya yi bayanin yadda ake rama sallar Idi idan mutum ya makara da hukuncin sallar Idi a gida ko a masallaci
Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Barau Jibrin, ya yi Allah wadai da kisan gillar da aka yi matafiya 'yan Arewa a jihar Edo.
Shugaban Kungiyar Izalah a Najeriya, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya nuna bakin cikinsa kan kisan matafiya a jihar Edo, ya yi kira ga hukumomi da su bincika.
Kwamitin ganin wata na fadar mai alfarma sarkin musulmi ya bayyana yadda za a tura saƙon ganin watan Shawwal yau Asabar, 29 ga watan Ramadan, 2025.
Wasu shugabannin 'yan bindiga a jihar Zamfara sun haukace bayan shan miyagun kwayoyi. Wasu na ganin zafafan addu'o'i da ake musu ne yasa suka haukace.
'Yan Arewa sun mika bukatu 7 ga Bola Tinubu da gwamnatin jihar Edo bayan kashe Hausawa matafiya a jihar Edo. An bukaci biyan diyya da hukunta masu laifi.
Masu zafi
Samu kari