Latest
Farashin abinci kamar shinkafa, doya, wake da gyada na ci gaba da sauka a Najeriya, wanda ya faranta ran magidanta da iyalai a jihohin da abin ya fi shafa.
Mazauna jihar Kano sun fuskanci kalubale da tashin hankali a cikin makoni biyun tun daga ranar 28 ga watan Maris na shekarar da aka ciki bayan kashe Hausawa a Edo.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a SDP, Adewole Adebayo ya ce akwai shirin da Atiku Abubakar da Peter Obi suke yi domin sauya sheka zuwa SDP a 2027.
An shiga jimami a jihar Kebbi bayan 'yan ta'addan Lakurawa sun kai farmaki kan 'yan sa-kai. Miyagun 'yan ta'addan sun hallaka jami'an tsaro 13 a yayin harin.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin kwanton bauna ga sakataren gwamnatin jihar Plateau. 'Yan ta'addan sun kai farmakin ne a karamar hukumar Bokkos.
Yayin da ake ta yada cewa Bola Tinubu zai sauya Kashim Shettima a matsayin mataimakinsa, dan PDP, Dare Glintstone Akinniyi ya gargade shi kan daukar wannan mataki.
Najeriya dai ta sha fama da badakaloli na almundahama da sama da faɗi da kuɗaɗen al'umma na tsawon lokaci, mun tattaro naku guda 5 da suka gigita ƙasar nan.
Sanata Shehu Sani ya yi magana kan rigimar sarauta a Kano inda ya bukaci iyalan masarautar Kano su sasanta tsakaninsu ba tare da shigar da siyasa ba.
Sufeto Janar na 'yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya janye gayyatar da aka yi wa Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II zuwa birnin tarayya Abuja.
Masu zafi
Samu kari