Latest
Mashawarcin shugaban kasa, Nuhu Ribadu ya bayyana cewa dole ne a samu hadin kan jama'a idan har za a yaki matsalar rashin tsaro da gaske a jihar Filato.
Shugaban kamfanin MTN na farko kuma attajirin ɗan kasuwa da ya kafa bankin Diamond, Pascal Gabriel Dozie ya kwanta dama, mun haɗa maku abubuwan sani gane da shi.
Kungiyar AEISCID ta bukaci a tsige Sanata Onyekachi Nwebonyi saboda kalamansa marasa dacewa kan rikicin Natasha da Akpabio da kare wanda ake zargi.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya tuna da ma'aikatan da suka yi ritaya da wadanda suka rasu. Gwamnan ya umarci a fitar da kudade domin biyansu hakkokinsu.
Naira ta fadi zuwa N1,629/$ a kasuwar NFEM duk da tallafin CBN. Bukatar dala daga 'yan kasuwa da masu zuba jari na ci gaba da haifar da matsin lamba ga Naira.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya musanta jita-jitar cewa wani ya shige masa gaba wajen zaben sabon Alaafin Oyo, Mai Martaba, Oba Abimbola Akeem Owoade I.
NNPP reshen Arewa maso Gabas ta gargadi 'ya'yanta a kan su yi hattara da wasu korarrun 'yan hjam'iyya da ke yada labarin karya a kan hukuncin kotu.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari kan daliban jami'ar jihar Kebbi da suka kai musu hari cikin dare suna kwanciyar zafi. An harbe wani mutum da ya fito a lokacin harin.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna damuwa game da rasuwar shugaban MTN na farko kuma wanda ya kafa bankin Diamond, Pascal Dozie bayan shekaru 85.
Masu zafi
Samu kari