Latest
Jam'iyya mai mulki ta APC ta bayyana cewa ba za ta nade hannayenta har shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya fadi zabe mai zuwa ba, kamar yadda Jonathan ya yi.
Ministan harkokin matasa, Kwamared Ayodele Olawande ya ce Najeriya ba ta buƙatar tsawiata shirin NYSC zuwa shekara 2 kamar yadda ministan ilimi ya nema.
Babban malamin Izala, Imam Bello Jandutsi ya rasu a Birnin Kebbi bayan shekaru 30 yana limanci da da’awa. Za a yi jana’izarsa a masallacin Sheikh Abbas, Rafin Atiku.
Yayin da ake ci gaba da ta'aziyyar Malam Idris Dutsen Tanshi, dalibai da iyalan marigayin sun sake fitar da wata sanarwa, suna jan hankalin al'umma kan ɗaukar hoto.
Wanda ya kafa bankin Diamond kafin mayar da shi Access kuma ya jagoranci kamfanin MTN, Pascal Dozie ya rasu. Ya bayar da gudumawa wajen cigaban tattali.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC) ta sanar da gurfanar da Akanta Janar na jihar Bauchi da wasu mutane a gaban kotu kan zargin almundhana.
Gwamnonin jam'iyyar APC sun ziyarci tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a gidansa da ke Kaduna. Sun ziyarci Buhari ne domin gaisuwar sallar azumi.
Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed ya kai ziyarar ta'aziyyar rasuwar Sheikh Dr Idris Dutsen Tanshi. Gwamnan ya mika filin Idin Games Village ga daliban Dutsen Tanshi.
Yayin da ake ta mamakin shiru da Sanata Bukola Saraki ya yi, wasu sun ce yana yin haka ne da nufin tsara matakin da zai fi amfani a siyasarsa kafin 2027.
Masu zafi
Samu kari