Latest
'Yan bindiga na ci gaba da kai hare-haren ramuwar gayya kan kisan manyan jahororinsu da jami'an tsaro suka yi a Zamfara. Sun yi awon gaba da mutane masu yawa.
Gobarar kasuwar Zamfara ta kone shaguna 55, inda ta shafi sashen masu sayar da magungunan gargajiya. 'Yan kasuwa sun roƙi gwamnati ta kai masu dauki.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya nuna alhininsa kan kashe-kashen da ake yi a jihar. Ya ce masu kai.hare-haren akwai daukar nauyinsu domin su yi ta'asa.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta gudanar da ranar 'yan sanda ta farko a Najeriya. An gudanar shara, raba tallafin magani da duba marasa lafiya a jihohin Najeriya.
Dakarun rundunar 'yan sanda sun ceto mata 5 a Kankara da wasu 2 a Malumfashi da ke jihar Katsina bayan fafatawa da ‘yan bindiga, an mayar da su gida lafiya lau.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya bukaci iyalan da mutanen da 'yan bindiga suka sace kan su daina biyan kudaden fansa.
Fadar shugaban kasan Najeriya ta yi martani kan sukar da Sanata Ali Ndume ya yi wa mai girma Bola Tinubu. Ta ce halin da yake nunawa bai dace da sanata ba.
A ƙarshen shekarar 2025, Farfesa Mahmud Yakubu zai sauka daga kujerar shugabancin hukumar INEC bayan shafe wa'adi biyu kamar yadda doka ta tanada.
Gwamnonin jam'iyyar APC mulki a Najeriya sun ziyarci tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a Kaduna. Sun bukaci ya tsoma baki kan ficewar na kusa da shi.
Masu zafi
Samu kari