Latest
Gobara a kasuwar Gandun Albasa ta kone shaguna hudu a Kano. Asara ta kai miliyoyin naira, amma an dakile bazuwar wutar. An samu ceto a wasu shaguna.
Sanata Shehu Sani ya yi wa Buhari raddi kan cewa bai saci kudin gwamnati ba. Shehu Sani ya ce Allah ne ya san gaskiyar maganar da Buhari ya fada kan satar kudi.
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya bayyana cewa jama'a sun sami sauƙin matsalar tsaro a Katsina karƙashin Dikko Radda.
Wasu rahotanni sun ce hare-haren sojoji a Danjibga da wasu dazukan Kudancin Zamfara na tilasta wa 'yan bindigar guduwa daga maboyarsu a Zamfara zuwa Sokoto.
Tsohon dan majalisar dokokin jihar Lagos, Olusola Sokunle ya bayyana hadakar jam'iyyu karkashin manyan yan siyasar kasar nan a matsayin abin dariya.
Matatar Dangote ta sanar da sabon farashin man fetur bayan dawo sayar masa danyen mai da Naira da gwamnatin Bola Tinubu ta yi. Ya dawo sayar da litar mai a N865.
Ma'aikatar yada labaran Najeriya ta karyata labarin da ke cewa Ministanta, Mohammed Idris ya nemi a yi fatali da kalaman gwamnan jihar Borno kan rashin tsaro.
An samu barkewar mummunan fada a tsakanin wasu 'yan bindiga masu gaba da junansu a jihar Kaduna. Rikicin ya yi sanadiyyar kashe miyagun 'ƴan bindiga guda 10.
Wani magidanci, Abubakar Aminu ya kashe dan uwansa Sani Yusuf a Zariya, yayin da a Agwara, wasu mutum shida suka kashe wani Alhassan bisa zargin satar waya.
Masu zafi
Samu kari