Latest
Rahotanni sun tabbatar da cewa hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kammala aikin tantance sunayen mutum 109 da za su zama jakadun Najeriya a kasashen ketare.
Kungiyar dillalan mai ta IPMAN ta ce akwai alamun farashin man fetur zai cigaba da sauka a Najeriya bayan matatar Dangote ta dawo da sayar da mai da Naira.
Gwamnan jihar Edo ta bayyana cewa an kafa kwamiti na musamman domin gano musabbabin kisan Hausawa 16 a Edo bayan mataimakin gwamnan Kano ya isa Edo.
Sanatoci da 'yan majalisun Arewa maso Gabas sun koka cewa an ware su a shirin noma na SAPZ da gwamnatin Tinubu za ta kashe Dala miliyan 530 domin shi.
PDP ta dage zabukanta na Arewa ta Tsakiya, Kudu maso Kudu da Kudu maso Yamma domin jajanta wa Filato da bai wa gwamnoni damar halartar taro a Ibadan.
Shugaba Tinubu ya nada Chief Basil Ejidike a matsayin shugaban hukumar gudanarwar NRCRI. Tinubu ya ce yana da kyakkyawan yakinin cewa Ejidike zai yi aiki tukuru.
Gwamnatin Tarayya ta ce ambaliya na iya shafar garuruwa 1,249 a jihohi 30 da Abuja, ta bukaci daukar matakan kare rayuka da dukiyoyi. Jihohin sun hada da Adamawa.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta dauki matakin rufe hedkwatarta ta kasa har na tsawon wani lokaci. APC ta dauki matakin ne kan kisan da aka yi wa daraktan ta.
Gwamna Monday Okpebholo ya ce gwamnatinsa da ta tarayya sun kafa kwamitin bincike don gano musabbabin kisan matafiya 16 'yan Kano a Uromi, jihar Edo.
Masu zafi
Samu kari