Latest
Prince Olagunsoye Oyinlola ya tabbatar da cewa zai yi kokarin jan hankalin Gwamna Ademola Adeleke ya nemi tazarce a zaben Osun 2026 larkashin Accord.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce Najeriya ba za ta yafewa Peter Obi ko manta da goyon bayan Donald Trump ya kawo farmaki Najeriya ba.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja, ta dage shari'ar da ake yi tsakanin hukumar EFCC da tsohon gwamnan Benue, Gabriel Suswam.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan jihar Legas ta sanar da cewa ta kammala shirin tunkarar duk wata barazana da za ta iya kunno kai.
Wani Kirista dan Najeriya, JJ Omojuwa ya yi magana a taron tsaro na duniya ya soki kalaman Donald Trump game da barazanar kai hari Najeriya da niyyar kare Kiristoci.
Kungiyar malaman jami'o'in gwamnatin tarayya (ASUU) ta shirya zaman NEC a ranar Laraba domin nazari kan abubuwan da gwamnati ta gabatar a gabanta.
A labarin nan, za a ji rundunar ƴan sandan Delta ta aika da jami'ai wata makarantar mata a jihar bayan an samu rahoton harbi da ake tsammanin harin ƴan bindiga ne.
Kungiyar tarayyar Turai (EU) ta halarci wani taro domin karfafa mata a jihar Kano. EU ta goyi bayan shirin farfado da kamfanonin yadi a Kano wajen karfafa mata.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomowhole, ya soki sauya shekar da Atiku Abubakar ya yi zuwa jam'iyyar ADC. Ya ce ba zai iya gyara Najeriya ba.
Masu zafi
Samu kari