Latest
Cif Moses Ayom ya bayyana cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na bukatar zango na biyu domin karisa muhimman ayyaukan gyara da ya fara a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku da Wike sun kauracewa taron NEC na PDP, yayin da jam’iyyar ta fitar da matsaya 10 da suka haɗa da kafa kwamitin rabon mukamai.
Ministan ilimi ya, Tunji Alausa ya ce za a fara dakatar da duk wani dalibi da aka samu da satar amsa tsaron shekaru uku ba tare da rubuta NECO, WAEC ko JAMB ba.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wik, ya yi martani mai zafi ga Sule Lamido bayan ya zarge shi da zama annoba ga jam'iyyar adawa ta PDP.
Duk da cewa Shuga Tinubu ya bada umarni, har yanzu FCTA ba ta bude hedikwatar PDP ba. Damagum ya zargi gwamnati da yunkurin hana ci gaban dimokuraɗiyya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi murnar cika shekara 60 a duniya, ya tuna gudummawar da ya bai wa Najeriya.
Za a ji yadda hukumar Kwastam ta Seme ta kama mota dauke da kayan hada bam, kudin waje, wiwi, da shinkafa, tare da kama wanda ake zargi da laifin.
Sanata Orji Uzo Kalu ya shiga majalisar dattawa sanye da riga mai taken “Tinubu a matsayin shugaban kasa, 2027”, ya jaddada cewa APC ba ta tsoron hadakarsu Atiku.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta zargi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da APC kan yunkurin maida Najeriya karkashin jam'iyya daya. Ta ce suna tsoron faduwa a 2027.
Masu zafi
Samu kari