Latest
Yayin da ake shirin bikin babbar sallah, wasu daga cikin yan kasuwa masu sayar da raguna sun koka da rashin kasuwa yayin da farashin raguna ya karu fiye da bara.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ba ta ji dadin kalaman da yan adawa suka yi na nuna gazawar gwamnatin Bola Tinubu kan magance yunwa ba.
Sanata Natasha Akpoti ta wanke kanta bayan wata mata ta zarge ta da shirya kifar da Bola Tinubu a 2027. Natasha ta ce bata ce Tinubu na nuna kabilanci ba.
Ministan birnin Tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike ya ce yana kuka duk lokacin da ya tuna yadda Siminalayi Fubara ya ci amanarsa duk da taimakon da ya yi masa.
Kungiyoyin daliban jihar Kano sun bayyana takaicinsu bayan karin sama da 300% na kudin makarantar daliban jami'ar North West, inda suka ce bai dace ba.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da rasuwar wata mahajjaciya daga jihar Plateau mai suna Hajiya Jamila Muhammad da ta je aikin hajji a Saudiyya a ranar Litinin.
Gwamnatin jihar Yobe karkashin jagorancin gwamna Mai Mala Buni ta ba da hutun kwanaki 10 ga makarantun sakandire da na firamare saboda zuwan sallah.
Sanata Orji Uzor Kalu ya bayyana cewa idan har dagaske ana son ceto Najeriya, ya zama dole shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya kori wasu ministoci daga aiki.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya bukaci 'yan Arewa da su marawa shugaban kasa, Bola Tinubu baya a zaben 2027. Ya ce hakan shi ne adalci.
Masu zafi
Samu kari