Latest
Wata kotun majistire ta yanke hukuncin zaman gidan kaso na tsawon watanni 13 ga wasu manyan ƴan TikTok ko zaɓin tara kan laifin yaɗa hotunan banza a midiya.
Dr Hakeem Baba Ahmed, Shehu Sani da wasu fitattun mutane sun soki matakin sanya wa dakin taron kasa da kasa na ICC a Abuja sunan shi bayan kwaskwarima.
Masarautar Pantami ta fitar da takardar yabo da Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami kan kokarin da yake a Najeriya. Sarkin Pantami, Yakubu Abdullahi ya yi magana.
Kotun tarayya ta gurfanar da wasu mutane 13 ciki har da dan Indiya bisa zagin sace man disil na Naira biliyan 4 wa Aliko Dangote. An daga shari'ar zuwa Yuli.
Fitaccen malamin nan, jagoran INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele ya shawarci shugaba Bola Tinubu da kada ya sauya Kashim Shettima.
NiMet ta ce akwai yiwuwar a samu mamakon ruwan sama a jihohi 8 ciki har da Adamawa. An yi kira ga jama'a da su ɗauki matakan kariya musamman tuki ana ruwa.
Tsohon ministan sufuri a gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ya shirya yin hadaka don kalubalantar Bola Tinubu a 2027.
TCN ya sanar da daukewar wuta na kwana huɗu a Arewa maso Gabas don kafa sabbin turaku. Za a dauke wutar gaba daya a Yola da Jalingo, amma wasu yankuna za su iya samu
Majiyoyi da muke samu sun tabbatar da cewa rundunar ‘yan sandan Benue ta kama wani Sufetan dan sanda da wasu biyu da ake zargin sun saci wayoyin lantarki a Makurdi.
Masu zafi
Samu kari