Latest
Wasu sojojin Isra'ila bakwai sun mutu a Gaza bayan harin bam da ya tarwatsar motar da suke ciki. Hamas ta ɗauki alhakin kai wannan mummunan harin.
Wani bincike da aka gano daga hukumar Amurka ya bayyana cewa ba a rusa cibiyar nukiliyar Iran ba kamar yadda shugaba Donald Trump ya yi ikirari bayan kai hari Iran
A labarin nan za a ji cewa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya caccaki masu kudi da ke zaune a birnin da jawo matsala a biyan haraji.
Gwamnatin jihar Adamawa karkashin Ahmadu Umaru Fintiri ta kawo dokar da ta cire rawanin Atiku Abubakar a matsayin wazirin Adamawa bayan shafe shekaru.
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa, Ali Ndume, ya bayyana cewa akwai yiwuwar zai fice daga jam'iyyar APC. Ya ce ya je tarurrukan 'yan hadaka.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce akwai damuwa a tattare da mutumin da Bola Tinubu ya ce abokin Karatunsa ne.
Shugaban rundunar sojin Iran, Esmail Qaani ya bayyana a bainar jama'a bayan cewa Isra'ila ta kashe shi a wasu hare haren da ta kai Tehran. Ya bayyana ranar Talata
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya bukaci masu neman shi da ya nemi kujerar Kashim Shettima a 2027 su daina su goyi bayan Bola Tinubu.
Shugaban jam'iyyar SDP na kasa, Alhaji Shehu Gabam, ya yi fatali da batun dakatarwar da aka yi masa daga kan mukaminsa. Ya ce har yanzu shi ne shugaba.
Masu zafi
Samu kari