Latest
Shugabannin bangarori biyu na NNPP a Kano sun yi gargadi kan rade-radin cewa ana son ba Rabiu Kwankwaso muƙamin mataimakin shugaban kasa a Najeriya.
Fadar shugaban kasa a birnin tarayya Abuja ta yi magana kan jita-jitar cewa an sauya Sanata George Akume daga mukaminsa na sakataren gwamnatin tarayya.
Kungiyar dattawan Arewa (NEF) ta bukaci Bola Tinubu ya dauki mataki mai tsauri kan rashin tsaro da ya addabi al'ummar yankin wanda ya ki ci ya ki cinyewa.
Yayin da ƴan adawa ke kokarin kirƙiro sabuwar jam'iyyar siya a Najeriya, mun tattaro maku abin da doka ta ce game da ka'idojin yi wa jam'iyya rijista.
Ana ci gaba da samun bayanai mabambanta kan dalilin murabus din Abdullahi Ganduje daga shugabancin APC mai mulki a jiya Juma'a 27 ga watan Yunin 2025.
Bayan murabus din Abdullahi Ganduje daga mukaminsa, wasu ‘yan jihar Borno sun koka matuka kan maƙarƙashiyar da ake shiryasa mataimakin shugaban kasa.
Dan marigayi MKO Abiola ya bayyana cewa Abacha ya gagara kashe mahaifiyar Tinubu, Alhaja Abibatu Mogaji, saboda girmamawa da karbuwarta a idon jama'a.
Tsohon shugaban kasa a Najeriya, Dr. Goodluck Jonathan ya bayyana yadda aka hana shi karɓar mulki kafin rasuwar marigayi Umaru Musa Yar'Adua a Abuja.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar sun yi jimamin rasuwar Alhaji Aminu Alhassan Dantata. Dantata ya rasu a Abu Dhabi yana da shekara 94.
Masu zafi
Samu kari