Latest
NAPTIP ta bankaɗo masu safarar mutane a Katsina, ta ceto mata uku, tare da kama masu laifin da ma'aikatan otel, shugabar hukumar ta fadi matakin da za su dauka.
Kotun Kolin Najeriya ta yi fatali da ƙarar da ɗan takarar PDP a zaben gwamnan jihar Edo, Asue Ighodalo ya shigar ta neman soke nasarar Monday Okpebho.
An fara musayar yawu tsakanin muƙarraban Shugaba Bola Tinubu da mutanen Muhammadu Buhari kan yadda tsohon shugaban ƙasar ya samu nasara a zaɓen 2015.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar ADC ta fara jan kunnen ƴaƴanta a kan batun tsayawa takarar shugaban kasa a babban zaben 2027 da ke tafe don kare rabuwar kai.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan ISWAP/Boko Haram a yayin wasu hare-hare da suka kai a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yaba da Turancin shugaban Liberia, Joseph Boakai, yana mamakin yadda yake magana cikin kwazo a gaban shugabanni.
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da samun tallafin €100m daga Faransa. Za a yi aiki a Katsina, Legas da Abuja a matakin farko kafin sauran jihohin kasar.
Hatsabibin dan bindiga a Arewa maso Yammacin Najeriya Bello Turji ya saki sabon bidiyo ana cikin maganar sulhu inda ya ce yana tattaunawa da gwamnati.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabo batun sake fafatawa da Bello Matawalle a zaɓen shekarar 2027. Ya nuna cewa tsohon gwamnan ba zai kai labari ba.
Masu zafi
Samu kari