Latest
Arewa za ta sanar da ɗan takararta na 2027 a watan Afirilu; ƙungiyar RAID ta bayyana hakan a Abuja yayin bikin Sardauna na 2026 don magance rashin tsaro da talauci.
A labarin nan, za a ji cewa ra'ayi ya zo daya a karon farko a cikin lokaci mai tsayi tsakanon tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai da gwamnatin Tinubu.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya tashi daga Abuja zuwa Guinea-Conakry domin wakiltar Bola Ahmed Tinubu a bikin rantsar da Mamadi Doumbouya.
Gwamnatin jihar Kogi ta ce harin jami'an tsaro ya tilasta wa 'yan bindiga neman sulhu. Ta jaddada doka da za ta hana zama a daji da baya ta'addanci.
Tsohon sanatan da ke wakiltar Plateau ta Arewa a majalisar dattawa, Simon Mwadkwon, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Zai yi takara a 2027.
Yan majalisar dokokin jihar Rivers hudu da suka janye daga shirin tsige Gwamna Siminalalayi Fubara da mataimakiyarsa, sun yi amai sun laahi cikin kwanaki biyu kacal.
Kotun Koli ta ƙi amincewa da ƙarar Aminu Sule Lamido na rashin bayyana $40,000 a filin jirgin sama, tare da tabbatar da hukuncin kwace kashi 25% na kuɗin.
A labarin nan, za a ji cewa kotun koli ta yanke hukunci na karshe game da korafin da EFCC ta shigar game da tsohon Gwamna Sule Lamido da yaransa kan zargin zamba.
Gwamnatin jihar Sokoto ta fito ta yi martani kan rahotannin da aka yada cewa 'yan bindiga sun farmaki mutane da matsugunansu. Ta ce ba kamshin gaskiya a batun.
Masu zafi
Samu kari