Latest
Mai magana da yawun tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Garba Shehu ya kaddamar da littafi a Abuja. Atiku, El-Rufa'i, Gowon Aminu Ado sun halarta.
NiMet ta yi gargadi kan saukar ruwan sama mai yawa da iska mai ƙarfi a Najeriya yau Alhamis, ta bukaci mutane su shirya wa ambaliya, musamman a Arewa.
Tsohon shugaban APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatarwa Shugaba Tinubu cewa ba zai ketare doka ba a aikinsa na shugaban Majalisar gudanarwar FAAN.
NAPTIP ta bankaɗo masu fataucin mutane a Katsina, ta ceto mata uku da aka tilasta wa karuwanci. Matan sun fadi yadda suke lalata da akalla maza 20 kullum.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar ADC ta ƙaryata ikirarin hadimin shugaban kasa, Bayo Oanuga cewa yan adawa na kokarin yiwa Bola Tinubu juyin mulki kafin 2027.
Fitaccen malamin coci, Fasto Adewale Giwa ya ce tikitin hadin guiwa tsakanin Atiku Abubakar da Peter Obi kadai zai iya kayar da Bola Tinubu a 2027.
Tsohon Antoni-Janar na tarayya, Mohammed Bello Adoke ya kaddamar da littafin da ya rubuta a Abuja. Manyan Najeriya kamar Shettima, Kwankwaso sun hallara.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya nuna jin dadinsa kan nasarar da ya samu a Kotun Koli. Ya bukaci yan adawa da su zo a hada kai da su wajen ciyar da jihar gaba.
Hukumomin ƙasar Iran sun zargi Isra'ila da kashe ƴan jarida 12 a yakin da suka yi kwanaki 12 suna musayar wuta, an kashw ɗaruruwan mutane a wannan lokaci.
Masu zafi
Samu kari