Latest
Tsohuwar hadimar Muhammadu Buhari, Lauretta Onochie ta ce Bola Tinubu bai goyi bayan takarar fitar da gwani da Buhari ya tsaya ba a jam'iyyar APC a 2014.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi da tsohon Antoni Janar, Abubakar Malami na cikin muƙarraban gwamnatin Buhari da suka bar APC zuwa haɗakar ADC.
Wani malamin gargajiya ya yi hasashen cewa Shugaba Bola Tinubu zai faɗi zaɓen 2027, Atiku zai ci, lamarin da ya haifar da muhawara mai zafi a Najeriya.
Tsohon ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ya bayyana cewa matuƙar ƴan adawa suka haɗa kansu wuri ɗaya a ADC, babu abin da zai gagare su a zaɓukan 2027.
Tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya ce yana goyon bayan shugabancin Kudu a 2027, yana mai cewa yankin ya kamata ya kammala shekaru takwas.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai ya shawarci masu rike da madafun iko cewa su rika tunawa da cewa watarana za su sauka daga kan kujerunsu.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana nasarar da gwamnan Edo, Monday Okpepholu ya samu a kotu a matsayin zaburarwa don aiki ga jama'arsa.
Sanata Kashim Shettima ya yabawa Mohammed Adoke da Aminu Tambuwal waɗanda suka tsaya kai da fata wajen hana tsige shi daga kujerar gwamnan Bormo.
ADC na samun karbuwa a Najeriya yayin da tsofaffin ministoci, gwamnoni da manyan ‘yan siyasa ke sauya sheka a shirye-shiryen zaben 2027 mai cike da kalubale.
Masu zafi
Samu kari