Latest
A labarin nan, za a ji cewa dakarun tsaron Najeriya sun kai farmaki ga wasu yan ta'adda da suka kusa haura 300 a hanyar Kebbi da Zamfara, an kashe da dama.
Jam'iyyun adawa a Najeriya sun fara shirye-shirye domin zaben shekarar 2027 da ke tafe inda suka kaddamar da jam'iyyar ADC domin kwace mulkin Bola Tinubu.
Yayin da ƙarancin ruwan sama ya fara yawa a Kano, Majalisar Malamai ta roki ɗaukacin al'umma su fito sallar rokon ruwa son neman taimakon Allsh SWT.
Mazauna yankin Bunyun, dake Bashar a karamar kukumar Wase ta kihar Plateau sun tsere daga gidajensu sakamakon hare-haren 'yan bindiga da ya yi tsanani a yankin.
Shugaba Goodluck Jonathan ya zargi Muhammadu Buhari da gallazawa jami'an gwamnatinsa kan zarginsu da hannu a badakalar Malabu da aka yi a shekarun baya.
Tsohon mataimakin shugaban PDP, Bodw George ya ce bai kamata manyan jam'iyyar kamar Atiku da David Mark su barta ba a halin yanzu, su roki su sauya tunani.
A yayin da 'yan Najeriya ke tunkarar zaɓen 2027, Primate Elijah Ayodele ya fitar da hasashe kan kawancen ADC. Ya kuma yi hasashe game da Peter Obi.
Jam'iyyar hadakar 'yan adawa ta ADC ta yi martani bayan zargin kifar da gwamnatin Bola Tinubu da fadar shugaban kasa ta mata. ADC ta da kuri'a za ta yaki Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar hamayya ta PDP, Bode Goerge ya bayyana takaicin yadda wasu manyan cikinta ke sauya sheka gabanin 2027.
Masu zafi
Samu kari