Latest
Tsohon mai magana da yawun bakin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Garba Shehu ya bayyana cewa rashin lafiyarsa bai yi tsanani kamar yadda aka ruwaito.
Gwamnatin Amurka ta yi martani kan kin karbar 'yan cirani da suka hada da fursunoni da shugaba Trump ya ce zai turo Najeriya daga Amurka kan dokar biza.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta yi zama da malamin Musulunci Sheikh Abubakar Lawan Triumph a kan wa'azin da ya yi ya jawo rudani kan Annabi SAW.
Fitattun 'yan Najeriya sun taru a Babban Masallacin Abuja domin shaida daurin auren Musa Yar’Adua da Maryam Ayuba bayan sallar Juma’a 11 ga watan Yuli.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Garba Shehu ya fayyace labarin berayen fadar shugaban kasa a mulkin Muhammadu Buhari inda ya yi haka domin kawar da hankula.
Al'ummar da ke zaune a yankin da ake haƙo mai a yankin Neja Delta sun bayyana Rotimi Amaechi a matsayin ɗan takarar da za su marawa baya a inuwar ADC a 2027.
Shugaba Trump ya ziyarci Texas don duba ambaliyar da ta kashe mutane 120, zai gana da iyalai da jami’an ceto, yayin da har yanzu ba a gano mutane 160 ba.
Mun samu labarin cewa wani ɗalibi mai shekara 16 da ke matakin JSS3 ya halaka malaminsa a Oju da ke Jihar Benue, bayan faɗa kan hular makaranta da aka kwace.
Kumgiyar kare haƙkin musulmi ta Najeriya watau MURIC ta yabaws Gwamna Soludo na jihar Anambra bisa yadda ya wanke Fulani daga zargin kao hare-hare a yankinsa.
Masu zafi
Samu kari