Latest
Gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa ya sanya dokar hana fita daga safiya zuwa dare a karamar hukumar Lamurde da ke jihar bayan barkewar rikici a kauyuka.
Shugaban malaman Izala na kasa, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi huduba mai zafi kan Yusuf Sambo Rigachikun kan tarbar Peter Obi da ya yi a jihar Kaduna.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya aika da sakon gargadi ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan zaben 2027 da ake tunkara.
Jam'uyyar haɗaka watau ADC na ci gaba da shirye shiryen shirya sahihin zaɓen fidda gwani, Atiku, Obi da Amaechi za su rattaɓa hannu kan yarjejeniya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya samu lambar yabo a Birtaniya. An ba Abba Kabir lambar yabo ne a birnin London kan samar da abubuwan more rayuwa.
Hukumomin bincike a India sun nuna cewa katse hanyar tafiyar mai daga tanki zuwa injuna ne ya haddasa mummunan hatsarin jirgin kamfanin Air India.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai farmaki kan matafiya a jihar Zamfara. Miyagun sun hallaka wasu fasinjoji tare da yin awon gaba da wasu zuwa cikin daji.
Gwamna Monday Okpebholo na Edo ya fadi matakin da zai ɗauka kan gwamnatin Godwin Obaseki da ta shude bayan samun nasara a kotun koli kan zargin badakalar kudi.
Gwamnatin Najeriya ta jajanta wa Amurka bisa ambaliyar ruwan da ta kashe mutane 120 a jihar Texas. Ana cigaba da neman mutanen da aka rasa bayan ambaliyar.
Masu zafi
Samu kari