Latest
Gwamnatin jihar Katsina ta dakatar da wasu jami’an gandun daji da hakimin kauye saboda zargin mamaye dazuka da filayen kiwo a Ingawa bayan korafi Fulani.
Trump ya nuna goyon baya ga harin Isra’ila kan Iran idan ta ci gaba da shirinta na nukiliya, sai dai yana son a warware matsalar ta diflomasiyya.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Sunday Dare, ya yi.martaɓi ga Nasir El-Rufai kan batun tazarce a 2027. Ya ce El-Rufai bai isa hana tazarcen Tinubu ba.
Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya yi addu'o'i a gaban dan takarar shugaban kasa a 2023, Peter Obi yayin ziyararsa a jihar Kaduna kan shugabanni.
Tsohon mai magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu, ya bayyana cewa Muhammadu Buhari ya ki amincewa da kasafin kudin abinci a fadar shugaban kasa.
Tsohon dogarin marigayi Janar Sani Abacha, Hamza Al-Mustapha, ya ce ba zai shiga hadakar siyasa ba saboda rashin gaskiya da cike da ruɗani da kuma don kai.
Gwamnatin jihar Sokoto ta yi magana kan sulhu da ake shirin yi da yan bindiga bayan munanan hare-haren da ake kai wa inda ta gindaya sharuda ga Bello Turji.
Sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi ya halarci gasar wasan polo da bankin Access ya shirya na 2025 a ƙasar Ingila, ya haɗu da Thomas Tuchel.
Shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Bola Tinubu, Femi Gbajabiamila, ya nuna gamsuwarsa kan kafa hadaka da shugabannin jam'iyyun adawa suka yi.
Masu zafi
Samu kari