Latest
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da malamin addinin musulunci a jihar Edo. 'Yan bindigan sun bukaci a ba su kudin fansa masu kauri.
Yanzun nan muke samun labarin cewa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rasu a asibitin da yake jinya a London. Buhari ya rasu a ranar Lahadi.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Legas (LASIEC) a ranar Lahadi ta bayyana cewa APC ta lashe kujerun ciyamomi 20 da kansiloli 375 cikin 376 a jihar.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rasu bayan fama da rashin lafiya a asibitin London. Ana sa ran za a sanar da lokacin masa jana'iza a nan gaba kadan.
Masu bincike daga Hukumar Binciken Hadurran Jiragen Sama ta Indiya (AAIB) sun gano abin da matukan jirgin Air India da ya yi hatsari suka faɗa wa juna.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi karin haske kan dalilin da ya sanya ta ki dawo da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan bakin aiki. Ta ce tana jiran kwafin CTC na kotu.
Sheikh Muhammad Nuru Khalid ya nuna damuwa da kalaman Sheikh Sani Jingir kan Malam Yusuf Sambo Rigachukun bayan ziyarar da Peter Obi ya kai masa.
Manyan 'yan siyasa, irinsu Atiku Abubakar, Nasir El-Rufai sun bar APC da PDP sun koma ADC don kalubalantar Tinubu a 2027. Ana sa ran babban sauyi a siyasar Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya nuna rashin gamsuwarsa kan matakin da Shugaba Bola Tinubu ya dauka na cire tallafin man fetur.
Masu zafi
Samu kari