Latest
Tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya yi magana kan alakar shi da marigayi Muhammadu Buhari a 1962 bayan shiga aikin soja tare.
Zahra Buhari ta balle da kuka a gaban asibitin London yayin da aka tabbatar da rasuwar mahaifinta, tsohon shugaban Najeriya, lamarin da ya girgiza ‘yan Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda shugabannin duniya da na kasar nan suka fara tura sakon ta'aziyya ga Najeriya da iyalan Muhammadu Buhari bayan rasuwarsa.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya ayyana ranar hutu don rasuwar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari. Ya yi addu'ar Allah ya yi masa rahama.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya rasu ya ce ya gudu ya shiga soja ne bayan ya gudu daga gida ya shiga soja saboda za a masa aure a Daura.
A labarin nan, za a ji cewa Garba Shehu, hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa za a dawo da gawar Buhari Najeriya don birne shi.
Wasu majiyoyi daga fadar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sun bayyana lokacin da za a yi jana'izar tsohon Shugaba Muhammadu Buhari bayan ya rasu a Landan.
Ƴan awanni bayan an sanar da rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, mai martaba sarkin ƙasar Ijebu, Oba Sikiru Kayode Adetona, ya rasu a ranar Lahadi.
Makwabtan shugaba Muhammadu Buhari da ya rasu ranar Lahadi, 13 ga Yulin 2025 sun shiga rudani a Daura da jihar Kaduna. Sun roki Allah ya gafartawa Buhari.
Masu zafi
Samu kari