Latest
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen malamin addinin Musulunci, Mufti Menk ya bayyana alhinin rasuwar tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari.
Najeriya ta yi jimamin rasuwar manyan mutane a 2025, ciki har da Buhari, Dantata, Farfesa Jibril Aminu, da sarakunan gargajiya; Oba Adetona da Olakulehin.
Shugaban riko na jam'iyyar ADC na kasa, Sanata David Mark, ya yi zargin cewa akwai kawo cikas ga jam'iyyar. Ya ce gwamnatin APC na iya yin amfani da kotu.
A shekarar 2014 an taba yunkurin hallaka tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari. Bam din da aka tayar a lokacin ya yi sanadiyyar rasuwar mutane da dama.
Buhari ya bayyana cewa ya mallakidala 150,000 ne kacal a banki tare da wasu gidaje da dabbobi da filaye, wanda ke nuni da cewa yana gudanar da rayuwarsa cikin sauki.
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya sha fama da jinya tun yana kan karagar mulki, ya ce bai tana ciwo irin wanda ya yi a shekarar 2017 ba.
Gwamnatin tarayya ta bude shafin yanar gizo domin daukar matasa 30,000 aiki a hukumomin shige da fice, kashe gobara, NSCDC da gidajen gyaran hali.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bi jerin yan Najeriya da suka yi ta'aziyyar rasuwar Muhammadu Buhari.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi alhinin rasuwar tsohon shugaban kasan Najeriya Muhammadu Buhari. Ta rufe hedkwatarta don karramawa a gare shi.
Masu zafi
Samu kari