Latest
A labarin nan, za a ji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi gaggawar katse wata tafiya da ya yi bayan ya samu labarin rasuwar Buhari.
Tsohon minista a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya yaba da kyawawan halayen marigayi Muhammadu Buhari inda ya ce sun zauna da shi na tsawon shekaru 24.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa duk da yana goyon bayan hadakar 'yan adawa ta ADC, ba zai taba barin jam'iyyarsa ta PDP ba.
Majalisar dattawa da ta wakilai sun tafi hutun mako daya domin jimamin rasuwar shugaba Muhammadu Buhari. An yi hakan domin ba mutane damar yin jaje.
Tsohon ɗan Majalisar Wakilan Tarayya, Dachung Bagos ya zargi wasu daga cikin muƙarraban Buhari da ya ɗora yardarsa a kansu da cin amanarsa, ya ce shi na kirki ne.
Al'umma sun fito a jiihohin Arewa da dama domin jimamin rasuwar shugaba Muhammadu Buhari. An yi sallar gawa daga nesa wa Buhari a Gombe da jihar Filato.
A labarin nan, za a ji cewa Abubakar Malami, kusa a tsohuwar gwamnatin Muhammadu Buhari ya bayyana yadda suka yaki cin hanci, rashawa da satar kudin jama'a.
Wani jigon a jam'iyyar APC, Dr Aliyu Ibrahim ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya sanya wa manyan cibiyoyin gwamnati sunan Muhammadu Buhari da ya rasu.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau ya shiga cikin sahun masu yin ta'aziyya kan rasuwar tsohon shugaban kasan Najeriya Muhammadu Buhari.
Masu zafi
Samu kari