Latest
Gawar tsohon shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari, ta iso jihar Katsina. Daga nan an wice da ita zuwa mahaifarsa ta Daura inda za a binne shi.
Filin jirgin Katsina ya cika da jama'a yayin da aka karbi gawar Muhammadu Buhari daga Landan don binne shi a Daura. Bidiyo ya nuna wadanda suka halarta.
Shugaban jam'iyyar NNPP na jihar Kano, Hashimu Dungurawa, ya karyata jita-jitar da ke cewa dan takarar shugaban kasa a 2023 Sanata Rabiu Musa Kwankwaso zai koma ADC.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi gawar marigayi Shugaba Muhammadu Buhari a gaban iyalansa, waɗanda idanuwansu suka cika da kwalla a Katsina.
Rahotanni sun tabbatar da cewa gawar marigayi tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ta iso Najeriya daga Landan tare da tawagar gwamnatin tarayya.
Amurka ta rufe ofisoshinta a Najeriya don karrama Buhari, tare da sake tsara alƙawuran biza yayin da Sarkin Saudiyya ya aike da ta'aziyya ga Tinubu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu tare da wasu daga cikin hadimansa sun isa jihar Katsina domin karɓar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari yau Taata.
A labarin nan, za a ji yadda shirye-shirye sun gama kankama, kuma ana dakon gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari kawai domin suturta shi.
Daruruwan mutane sun yi wa shugaba Muhammadu Buhari sallar gawa daga nesa da ake cewa salatul gha'ib a jihar Gombe. An yi sallar ne a unguwar Pantami.
Masu zafi
Samu kari