Latest
Diyar marigayi tsohon shugaban kasa, Hadiza Mohammed ta bayyana yadda suka ci N15 da aka rage musu bayan sayayya, amma Buhari ya kore su saboda rashin kai canji.
A labarin nan, za a ji cewa Hadiza, diyar tsohon shugaban kasa, marigayi Muhammadu Buhari ta bayyana yadda mahaifinta ya koyar da yaransa rikon amana.
Goggo Ummahani da Yaya Jidde, iyalan gidan Sarkin Kano Sanusi I, sun rasu, inda Sarkin Kano Muhammad Sanusi II ya jagoranci sallar jana’izarsu a Kano.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya fito ya kare kansa kan dalilin rashin halartar jana'izar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Fitaccen mawaƙin nan na Najeriya da Tanzania, Juma Jux ya bayyana yadda ya fahimtar da matarsa addinin musulunci bayan sun yi aure a watan Afrilu, 2025.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun hallaka manoma masu yawa a farmakin da suka kai.
Yayin da shirin haɗaka ta ke kara karfafa, mun samu rahoton cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bar PDP da ya shafe shekaru cikinta.
Sanata mai wakiltar Abuja a a Majalisar Dattawa, Ireti Kingibe ta bayyana cewa a iya hangenta, babban kuskuren Shugaba Bola Tinubu shi ne naɗa Nyesom Wike.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose ya yi nasara a kotu bayan ta wanke shi daga zargin hukumar yaki da cin hanci da rashawa.
Masu zafi
Samu kari