Latest
Daya daga cikin hadiman Atiku Abubakar ya bayyana cewa an tono wasikar murabus dinsa daga jam’iyyar PDP mai adawa ba tare da izini ba a bainar jama’a.
Fadar shugaban kasa za ta shirya taron FEC domin girmama Muhammadu Buhari da ya rasu. Za a yi wa Buhari addu'a a masallacin Abuja da coci ranar Lahadi.
Kakakin jam'iyyar hadaka ta ADC, Bolaji Abdullahi ya bayyana cewa sun fara karbar mutanen Buhari na CPC. Ana fargabar za su fita daga APC bayan rasuwar Buhari.
Wasu lauyoyi ƴan gwagwarmaya sun kai ƙarar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu gaban kotu a Abuja kan rashin tsaro da rikicin siyasar jihar Zamfara.
Bayan rasuwar Sheikh Abdullahi Yankaba, Malam Lawan Abubakar Triumph ya bayyana jimaminsa kan rasuwar shehin cewa Sunnah ta yi babban rashi a Kano.
A kwanakin baya, kotun ECOWAS ta ce dokokin Kano na batanci sun sabawa yarjejeniyoyin kare hakkin dan Adam da Najeriya ta amince da su gaba ɗaya.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya bayyana ɓacin ransa kan yadda Atiku ya fitar da wasiƙar barin PDP ana tsakiyar jimamin rasuwar Muhammadu Buhari.
Duk da cewa an kashe makudan kudade, amma rashin aiwatarwa da ingantaccen tsari ya hana shirye-shiryen Buhari magance talauci da samar da aiki yadda ya kamata.
Peter Obi ya ziyarci Daura don ta’aziyyar Buhari. Ya bayyana tsohon shugaban kasar a matsayin shugaba mai tausayi ga talakawa. Ya fadi abin da suka tattauna.
Masu zafi
Samu kari