Latest
A labarin nan, za a ji yadda dakarun Najeriya suka samu nasarar cafke wani kasurgurmin dan ta'adda da ya addabi mazauna jihar Sakkwato da kewaye, ya fara tone-tone.
'Yan bindigan da suka sace wasu mata a jihar Neja sun dirka musu ciki bayan sun musu aure tare da su. Wasu daga cikin matan sun dawo gida da jarirai.
Mai magana da yawun Atiku Abubakar, Paul Ibe, ya yi martani kan kalaman da ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya yi a kan tsohon mataimakin shugaban ƙasan.
Sauya shekar Atiku daga jam'iyyar PDP ta jawo hankalin manyan ƴan siyasa a jihar Adamawa, manyan jiga jigai sun fara tururuwar komwa jam'iyyar haɗaka ADC.
Hukumar CDCFIB ta sanar da ranar da za a cigaba da neman aiki bayan dakatarwa karo na uku. Matasan Najeriya za su cigaba da neman aiki ranar Litinin.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya umarci saukar da tuta kasa-kasa a fadarsa da ke Kano domin nuna alhini kan rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Jigo a hadakar jam'iyyun adawan karkashin ADC, Salihu Lukman ya bayyan acewa ba su da mutum mai tasiri irin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
NiMet ta ce za a yi ruwan sama da tsawa a Arewa ranar Alhamis, 17 ga Yuli, 2025; sauran yankuna za su sami ruwa kaɗan, kuma an shawarci jama'a su yi taka tsantsan.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta fusata bayan wasu dalibai sun haɗu wuri guda tare da kashe wasu daga cikin abokan karatunsu a Kano.
Masu zafi
Samu kari