Latest
Sojojin Najeriya sun ƙi karɓar cin hancin N13.7m, sun kama mutum 12, sun ceto wasu uku da aka sace tare da kwato makamai, kuɗi da babura a Filato da Kaduna.
Shugaba Bola Tinubu ya sanar da sauya sunan jami’ar Maiduguri zuwa 'Muhammadu Buhari University', a matsayin girmamawa bayan rasuwar marigayi a London.
Daraktan yakin neman dan takarar gwamnan Edo ya yi murabus daga PDP yana mai cewa jam’iyyar ta kauce daga tsare-tsaren da aka kafata. Ya fadi abin da zai yi a gaba.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa ya cika da mafi yawa daga cikin alkawuran da ya dauka a lokacin da yake yin yakin neman zabe.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya angwance da mata ta hudu a bikin da aka gudanar a birnin tarayya, Abuja.
Davido ya yi wasu baituka a sabuwar waƙarsa da ke nuna Gwsmna Ademola Adeleke na shirin tattara kayansa ya sauya sheka daga PDP zuwa jam'iyyar APC.
A labarin nan, za a ji yadda malaman manyan addinan Najeriya, wato Musulmi da Kiristoci su ka duƙufa da addu'a tare da rokon Allah Ya yi wa Muhammadu Buhari rahama.
Hadimin ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, Lere Olayinka, ya caccaki tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar kan ficewa daga jam'iyyar PDP.
Wani hoto da ya fara yawo na Aisha Buhari ɗauke da tutar Najeriya wacce aka naɗo marigayi tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya ja hankalin jama'a.
Masu zafi
Samu kari