Latest
Gwamnatin tarayya ta gargadi jihohi 11 kan ambaliya daga 16-20 Yuli, ta kuma kafa shirin inshora don dakile barazanar da ambaliya ke haddasawa a kasa.
Tsohon hadimin shugaban ƙasa, Femi Adesina ya bayyana cewa Muhammasu Buhari ya faɗa masa cewa bayan sauka daga mulki, sai kuma tafiya ƙabari idan lokaci ya yi.
A labarin nan, za a ji cewa wani Malamin addinin Musulunci, Malam Usman Hamza Al-Bayan ya ba iyalan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari shawara.
Dattijon Arewa, Hakeem Baba Ahmed ya ce duk da Buhari yana da niyya mai kyau, ba a samu nasara a kan mulkin da ya yi ba a shekara 8 da ya yi a Najeriya.
Marcus Onobun, dan majalisar wakilai ya fice daga PDP bisa dalilin rikicin cikin gida da ya dabaibaye jam’iyyar. Ya ce zai sanar da jam'iyyar da zai koma nan gaba.
Iyalan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya rasu sun bayyana yadda ya yi rayuwa da su. Rayuwar Buhari a cikin gida ta kasance wata iri ta dabam.
A labarin nan, za a ji yadda matatar man Dangote ta fusata bayan ta gano ana yaudarar jama'a wajen sayar masu da fetur da aka samu da sauki a farashi mai tsada.
Donald Trump na fama da cutar jini ta CVI da ke hana gudanawar jini da kyau, amma an tabbatar da cewa babu wata barazana ga lafiyarsa kamar yadda likitansa ya fada.
Shirin NELFUND da ke ba daliban Najeriya lamunin karatu ya shirya samar da shafi na musamman domin ba dalibai hanyoyin samun aiki a Najeriya da ketare.
Masu zafi
Samu kari