Latest
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja zuws jihat Ogun ranar Lahadi mai zuwa domin halartar taron addu'ar kwana 8 da rasuwar Sarkin Ijebuland.
Tsohon Ministan sadarwa a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi ta'aziyya ga wata dattijuwa da aka ce ita ta reni marigayi Muhammadu Buhari tun yana karami.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauka a Kano, har ya shaida wa iyalan marigayi Alhaji Aminu Dantata yadda ya ji zafin rashinsa.
Hukumar NiMet ta hasashen cewa za a yi ruwan sama mai karfi hade da tsawa daga Juma’a zuwa Lahadi a jihohin Arewa da Arewa ta Tsakiya a Najeriya.
Yayin da ake cigaba da jimamin rasuwar Muhammadu Buhari, Sarkin Damaturu, Alhaji Shehu Hashimi II, ya tara manyan kasa da malamai domin addu'a gare shi.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauka a filinin jirgin sama na Malam Aminu Kano domin zuwa ta'aziyya gidan marigayi Alhaji Aminu Ɗantata yau Juma'a.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya naɗa Muhammad Babangida shugaban Bankin Noma tare da wasu mutane takwas a hukumomin tarayya domin farfaɗo da shugabanci.
Bayan ficewar Atiku Abubakar daga PDP, shugaban riko na PDP, Umar Damagum ya bayyana cewa ficewar Atiku ba sabon abu ba ne, domin PDP ta saba da ganin haka.
PDP ta bayyana shirye-shiryen da take yi na dawo da Peter Obi cikin jam’iyyar, ta ce tana ganin komawarsa zai ƙara mata ƙarfi da yuwuwar nasara a zaɓen 2027.
Masu zafi
Samu kari