Latest
Tsohon ministan sadarwa, Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami ya yi kyautar N200,00 na rago ga Danladi Mai Kaset da ya yi wa Muhammadu Buhari takwara a Bauchi.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan ziyarar da ya kawo saboda rasuwar hamshakin dan kasuwa, Alhaji Aminu Dantata.
Sanata mai wakiltar Osun ta Tsakiya a Majalisar Dattawan Najeriya. Olubiyi Fadeyi ya sanarda ficewarsa daga jam'iyyar PDP saboda rigingimun da suka baibaye ta.
Bayan binne Sarki bisa tsarin Musulunci, kungiyar mabiya addinin gargajiya ta ce zata maka gwamnatin Ogun da dangin marigayi Oba Adetona a kotu kan saba doka.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Sa'ad Abubakar Muhammad III ya halarci taron Musulunci da Sarki Charles III ya jagoranta a Ingila. An yi taron ne a birnin Oxford.
Ministan tsare-tsaren kasafin kudi, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, ya fadi yadda Muhammadu Buhari ya rayu da tawali’u da gaskiya, kuma ya goyi bayan kawo sauyi.
'Yan binduga da ke dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun sace dabbobi masu yawa tare da raunata wasu mutane a yayin harin.
Cibiyar fasahar sufuri ta kasa ta yi gwajin farko na jiragen sama marasa matuka da 'yan Najeriya suka hada a Zariya. Shugaban huumar ya yaba da kokarin.
Tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban ƙasa, Farfesa Ibrahim Gambari ya bayyana cewa Buhari na son ministocinsa kamar yadda yake kaunar talakawa.
Masu zafi
Samu kari