Latest
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi jimamin rasuwar abokin Muhammadu Buhari, Sarkin Ijebu, Mai Martaba Sikiru Kayode Adetona.
Fasto Tunde Bakare ya yi magana kan yadda aka kafa jam'iyyar APC a Najeriya. Malamin addinin ya fadi rawar da Awujale na Ijebu, Oba Sikiru Adetona ya taka.
A Indonesia, jirgin ruwa ya kama da wuta yayin da yake tafiya daga tsibirin Talaud zuwa Manado, an ceto mutum 568, uku sun mutu, ciki har da mace mai juna biyu.
Omoyele Sowore, Dan Bello da wasu tsofaffin 'yan sanda sun fara gudanar da zanga zanga a Abuja da sauran jihohi 36 domin samar da walwalar yan sanda da kudin fansho.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta sanar da sake bude shafin yanar gizo domin ci gaba da daukan ma'aiakata a wasu hukumomi da ke kasar.
An gudanar da taron addu'a wa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari addu'a a cocin kasa da ke Abuja. Hakan na cikin jerin bukukuwan da aka yi na mako daya.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda na cigaba da samun kulawa a asibiti bayan hadarin mota da ya yi a hanyar Daura. mutum daya ya karye a tawagar.
A labarin nan, za a ji gwamna Umaru Dikko Radda ya bayyana halin da ya ke ciki bayan motarsa da wata kirar Golf sun yi taho mu gama a hanyar zuwa Daura.
Gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da cewa Gwamna Dikko Raɗda ya gami da wani ƙaramin hatsari a hanyar Daura zuwa Katsina yau Lahadi, 20 ga watan Yuli, 2025.
Masu zafi
Samu kari