Latest
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya dhiga jerin gwamnonin da suka gamu da hatsari a lokacin suna kan madafun iko, sai dai shi bai samu wani rauni ba.
A labarin nan, za a ji cewa fadar shugaban kasa ta fitar da sanarwa bayan ɓullar labarin cewa ɗan tsohon shugaban kasa Muhammed Babangida ya ƙi karɓar nadin Tunibu.
Dr. Akinola ya ce asibitin ABUAD na da ingantattun kayan aiki da ƙwararrun likitoci da za su iya ceton rayuwar Muhammadu Buhari da ace ya yi jinya a can.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya bayyana cewa akwai lokacin da aka taba yi masa kyautar N120m amma ya ki karba.
Jirgin rundunar sojin saman Bangladesh ya gamu da mummunan hatsari da ya faɗa kan wata kwaleji a Arewacin binin Dhaka, ana fargabar akalla mutum 19 sun mutu.
A labarin nan, za a ji cewa babban jigo a PDP, C.I.D Maduabum ya sanar da dalilansa na fice wa daga babbar jam'iyyar hamayya ta PDP zuwa hadakarADC.
Kakakin Majalisar Dokokin jihar Oyo, Rt. Hon. Adebo Ogundoyin ya yi alhinin rasuwar babban limamin Oruwa, Sheikh AbdulKareem Olore, ya roki Allah Ya gafarta masa.
Jami'an 'yan sanda a birnin Abuja sun harbi wasu daga cikin masu zanga-zangar nuna adawa da rushe gidajensu. An garzaya da wadanda suka jikkata zuwa asibiti.
Dangin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari sun yi godiya ga wadanda suka taya su jajen rashin da suka yi. Mamman Daura ya ambaci mutane 34 a fadin duniya.
Masu zafi
Samu kari