Latest
Tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya ce bai tsani Muhammadu Buhari ba kamar yadda ake zargi amma ya soki salon yaki da matsalar tsaro a jiharsa.
Sarkin Daura, mai martaba Alhaji Umar Farouq Umar, ya bayyana dalilin da ya sanya yake goyon bayan tazarcen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya koka kan matsalar rashi kula da daji a Najeriya a taron tattalin dazuka da Kwankwaso ya haarta a Villa.
Yayin da ake cigaba da jiran basukan matasan N-Power, waɗanda suka amfana da shirin sun maka gwamnatin Bola Tinubu a kotu, suna neman diyyar N5bn.
Madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwasoya gana da shugaba Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban kasa, Aso Villa sun tattauna batutuwan siyasa.
Al'ummar jihar Kano sun shiga firgici bayan tabbatar da batan wani maciji wanda Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya bukaci 'yan sanda su binciki lamarin.
Tsohon mataimakin shigaban ƙasa, Alhaji atiku Abubakar ya bayyana shirin zuwa har mazaɓarsa ya yanki katin jam'iyyar haɗaƙa watau ADC da kansa ba aike ba.
Tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ali Pantami ya ce idan soka ta buɗe damar bayyana manufar takara, zai sanar da jama'a matsayarsa.
Kwankwaso ya halarci taron tattalin arzikin daji a fadar shugaban kasa, inda aka jaddada amfani da fasaha wajen bunƙasa fannin daji da habaka tattalin arziki.
Masu zafi
Samu kari