Latest
Kungiyar AEISCID ta bukaci gwamnan Ebonyi ya kori sakatariyar gwamnatin jihar, Farfesa Umezuruike bayan kotu ta kwace N1bn da ake zargin na sata ne.
Majalisar dattawan Najeriya ta shirya karrama tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda ya rasu. Majalisar ta shirya zama na musamman don girmama shi.
Bayan buƙatar dauke sojoji a wuraren rikici a Plateau, shugaban kungiyar Izalah ta JIBWIS, Sheikh Sani Jingir, ya yi magana game da shawarar dauke sojoji a jihar.
A labarin nan, za a ji cewa Mukhtar Lawal Baloni, ɗaya daga cikin jiga-jigan APC a Kano ya ja dukkanin magoya bayan, kuma sun fice daga jam'iyyar bisa dalilansu.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ce barazanar da aka yi wa tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi barazana ce ga duka ƴan Najeriya.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya cika baki kan tazarcen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. Ya nuna cewa babu wata hadaka da za ta hana hakan.
Dumebi Kachikwu ya yi zargin cewa haɗakar ADC na shirin bai wa tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar damar takara, Peter Obi na neman mafita.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya a majalisar dattawa, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta fusata kan umarnin da aka ba jami'an tsaro na hana ta shiga majalisa.
ADC ta soki gwamnatin Tinubu kan jinkirin naɗin jakadu, amma ma'aikatar harkokin waje ta ce ana yin gyare-gyare don tabbatar da an nada wadanda suka cancanta.
Masu zafi
Samu kari