Latest
Fusatattun matasa sun toshe hanyar Kano zuwa Zaria na kusan sa’a guda domin nuna fushi kan yadda motocin banki suka buge mutane suka gudu ba tare da taimako ba.
A labarin nan, za a ji cewa majalisar dattawan Najeriya ta mika bukata ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu a kan karrama attajiri a kasar nan, Alhaji Aminu Dantata.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da 'yan majalisar jam'iyyar NNPP a Abuja kwanaki kadan bayan haduwa da shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba 'yan Najeriya tabbacin cewa gwamnatinsa na daukar batun yaki da ta'addanci da 'yan bindiga da matukar muhimmancin gaske.
Yusuf Datti Baba-Ahmed ya ce ba shi da burin tsayawa takarar shugaban kasa a 2027 sai dai idan wasu mutum biyu da yake girmamawa ba su tsaya takarar ba.
Gwamnatin Amurka ta fitar da gargadi ga 'yan kasar ta kan zuwa jihohin Najeriya 18 saboda matsalolin tsaro da rashin asibitoci da jami'an lafiya a kasar.
A labarin nan, za a ji yadda wani ƙudirin majalisa ya tsallake karatu na farko domin hana ma'aikatan gwamnati kai iyalansu asibitocin da makarantun kuɗi.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun yi ta'asa bayan sun kai hari a Borno. Sun sace jami'in gwamnati da wani mutum bayan sun tare motarsu.
Bayan shafe kwanaki biyu ana gwaje-gwajen don tabbatat da lafiyarsa, gwamnatin Katsina ta ce an sallami Malam Dikko Radda daga asibiti, yana cikin ƙoshin lafiya.
Masu zafi
Samu kari