Latest
Kamfanin man fetur a Najeriya (NNPCL) ya rage farashin mai zuwa N890 daga N895 da ke sayarwa a birnin tarayya Abuja, bayan ragewa a makon da ya gabata.
A labarin nan, za a ji cewa sojojin 'kasar nan sun yi nasarar fatattakar wasu 'yan ta'adda sama da 95 yayin suka baro Zamfara a babura zuwa Neja.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa a shirye yake ya shiga kowace irin tafiya ta siyasa idan har za ta kai ga ceto Najeriya a 2027.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa an samu gawar sanannen malamin addini, Malam Danladi Boss a wajen garin Dansaudau da ke karamar hukumar Maru a Zamfara.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya karaɓta takardun sauya sheƙar sanatoci huɗu daga PDP zuwa APC a zamansu na ranar Laraba, 23 ga watan Yuli, 2025.
Malamin Musulunci, Farfesa Sani Umar Musa Rijiyar Lemo ya ziyarci iyalan marigayi Muhammadu Buhari a Daura. Malamin ya bukaci su rika yi masa addu'a sosai.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya kara zama gwarzon gwamnonin Najeriya a 2025 saboda aikinsa a bangaren ilimi.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun hallaka manoma tare da sace dabbobi masu yawan gaske.
Gwamnatin tarayya ta shirya samarwa ƴan kasa ayyukan yi sama da miliyan biyu ta hanyar tsarin samar da gidaje ga jama'a, ta ce nan ba da jimawa ba za a fara.
Masu zafi
Samu kari